Shugaba Muhammadu Buhari Yayi Allah wadai da kashe mutanen da akayi a Arewa

Cikin sanarwar da Garba Shehu mai temakawa shugaba Buhari a yada labarai ya fitar, ya bayyana cewa shugaba Buhari ya shiga damuwa sosai akan kisan gillar da yan Kungiyar Boko Haram suka yiwa al’umma a jihar Borno, don haka ne ya umarci sojoji dasu kara zage dantae wajen kawo karshen tashin Hankalin dake faruwa….

Shugaba Buhari ya tattauna da Gwamna Zulum akan lamarin…

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*