DA DUMI DUMI!! Matasa na gudanar da zanga zangan Lumana a Katsina

Yanzu haka wasu matasa a garin Yankara dake karamar hukumar Faskari sun fito kan tituna dauke da kwalaye suna gudanar da zanga zangar lumana, domin nuna damuwarsu akan halin rashin tsaron da yankunansu ke fuskanta daga yan bindiga…

Wakilinmu daks wajen ya shaida mana cewa matasan da suka hada maza da mata tare da manyna mutane sunyi dafifi suna ta kira ga Gwamnatin tarayya da Gwamnatin jihar Katsina akan ta kawo musu dauki wajen magance matsalolin tsaron dake addabarsu

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*